Maganin karfin Maza 100


9.8 oleh Abdu Matashi
Jun 9, 2022 Versi lama

Tentang Maganin karfin Maza 100

Maganin Karfin Maza Guda 100, Domin Gyaran Aure da ma'aurata

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamu'alaikum

Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar hak.:

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita.

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi gadonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Dannya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wannan ruwan sai a kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insya Allah ingin matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

masoro.

Kannufari.

Sai a samu wantan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insya Allah ingin Matsala ta kau da yaddar Allah.

BUGU DA KARI:

Zaka iya samun man kanumfari ko Na’a Na’a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na'a Na'a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitsari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

Apa yang baru dalam versi terbaru 9.8

Last updated on Nov 20, 2022
YADDA ZAA HADA MAGANIN
Danyar Cita Mai Yatsu
Masoro
Kannufari
Kubewa Danya
Ruwa Kofi Daya

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

9.8

Diunggah oleh

Caleb Hoi

Perlu Android versi

Android 4.4+

Laporkan

Tandai sebagai hal yang tak patut

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Maganin karfin Maza 100 old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Maganin karfin Maza 100 old version APK for Android

Unduh

Maganin karfin Maza 100 Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari Abdu Matashi

Menemukan