Maganin karfin Maza 100


9.8 przez Abdu Matashi
Jun 9, 2022 Stare wersje

O Maganin karfin Maza 100

Maganin Karfin Maza Guda 100, Domin Gyaran Aure da ma'aurata

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamualikum

Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar hak.:

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita.

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi gadonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Danya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wannan ruwan sai a kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

Masoro.

Kannufari.

Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insha Allahu chce Matsala ta kau da yaddar Allaha.

BUGU DA KARI:

Zaka iya samun człowiek kanumfari ko Na’a Na’a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na’a Na’a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitsari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

Co nowego w najnowszej wersji 9.8

Last updated on Nov 20, 2022
YADDA ZAA HADA MAGANIN
Danyar Cita Mai Yatsu
Masoro
Kannufari
Kubewa Danya
Ruwa Kofi Daya

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

9.8

Przesłane przez

Caleb Hoi

Wymaga Androida

Android 4.4+

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get Maganin karfin Maza 100 old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get Maganin karfin Maza 100 old version APK for Android

Pobierz

Maganin karfin Maza 100 Alternatywa

Zdobądź wiecej z Abdu Matashi

Odkryć