Maganin karfin Maza 100


9.8 bởi Abdu Matashi
Jun 9, 2022 Phiên bản cũ

Về Maganin karfin Maza 100

Maganin Karfin Maza Guda 100, Domin Gyaran Aure da ma'aurata

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamualikum

Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar hak.:

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan Yin wasa da gabanka har maniyi ya fita.

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin Yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi gadonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Danya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai tafasa sosai sai tace wannan ruwan sai kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

Masoro.

Kannufari.

Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insha Allahu wannan Matsala ta kau da yaddar Allah.

BUGU DA KARI:

Zaka iya samun man kanumfari ko Na’a Na’a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na’a Na’a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

Có gì mới trong phiên bản mới nhất 9.8

Last updated on Nov 20, 2022
YADDA ZAA HADA MAGANIN
Danyar Cita Mai Yatsu
Masoro
Kannufari
Kubewa Danya
Ruwa Kofi Daya

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

9.8

Được tải lên bởi

Caleb Hoi

Yêu cầu Android

Android 4.4+

Báo cáo

Gắn cờ là không phù hợp

Hiển thị nhiều hơn

Use APKPure App

Get Maganin karfin Maza 100 old version APK for Android

Tải về

Use APKPure App

Get Maganin karfin Maza 100 old version APK for Android

Tải về

Maganin karfin Maza 100 Thay thế

Xem thêm từ Abdu Matashi

Phát hiện