We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Tentang Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Jadi gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

*koyi soyayya

* soyayya zallah

*soyayya da farin ciki

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

* soyayyar zamani

* littafan soyayya

*masoya

*littafin soyayya

*ilimin soyayya

*rayuwar aure da zaman aure

*rayuwar aure

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* soyayya zallah

*sakonnin soyayya

Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.

Hi Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Banyak

Kalaman bada hakuri a soyayya

Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U! Nama kenan?

Inaga sembilan yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? untuk nama daakayi?

* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* soyayya

*kundin kalaman soyayya

*kundin masoya

* soyayya da kaunar juna

*rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Apa yang baru dalam versi terbaru 19.9

Last updated on Apr 5, 2023

Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya.
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Kalaman Soyayya Update 19.9

Diunggah oleh

Iskender Savas

Perlu Android versi

Android 4.4+

Tampilkan Selengkapnya

Kalaman Soyayya Tangkapan layar

Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.