Sakonnin Soyayya 100


1.2.0 von Abdu Matashi
Aug 30, 2024 Alte Versionen

Über Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, also irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

Mace tana son namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.

6. Keule tana son namijin da ya yarda da kansa.

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta wille walwala ba sai ya fita

9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.

10. Mace tana son namiji mai wayo kuma mai haƙuri.

11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi ein Rayuwar mu ta aure.

Was ist neu in der neuesten Version 1.2.0

Last updated on Sep 6, 2024
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

1.2.0

Von hochgeladen

Štěpán Bilík

Erforderliche Android-Version

Android 4.4+

Available on

Bericht

Als unangemessen kennzeichnen

Mehr anzeigen

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

Download

Sakonnin Soyayya 100 Alternative

Erhalte mehr von Abdu Matashi

Entdecken