Use APKPure App
Get Littafin Hisnul Muslim old version APK for Android
Littafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi.
FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce:
Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini "[Bakara, aya ta 152].
Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran. "Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa" (Ahzab aya ta 41).
Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu
Lahum magfiratan Wa'ajran Aziyman.
Da masu ambaton Allah da yawa maza, da masu ambatonsa mata, Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma ". [Ahzab, aya ta 35]
Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna. Kuma ka ambaci Ubangijinka a cikin zuciyarka "
[A'araf, aya ta 205]. Kuma Manzon Allah, ich bin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa, kamar misalin rayayye da matacce ne".
(Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari (11/208). Muslim ya rawaito shi da lafazin; (1/539).)
Kuma ya ce: "Shin ba na ba ku labarin mafi alherin ayyukanku ba, kuma mafi tsarkinsu a wajen Wenn Sie einen Gabanku haben, klicken Sie auf Ja, dann klicken Sie auf Ja, dann klicken Sie auf Ja, dann klicken Sie auf Ja, dann klicken Sie auf Ja: Ambaton Allah Madaukaki ".
(Tirmizi (5/459), da Ibn Majah (2/1245). Duba Sahih Ibn Majah (2/316). Da Sahihul Tirmizi (3/139).)
Last updated on Jul 18, 2020
Hisnul muslim
Addu'o'i
Littatafan muslinci
Von hochgeladen
Dee Henrique
Erforderliche Android-Version
Android 4.1+
Kategorie
Bericht
Littafin Hisnul Muslim
1.2 by Abdu Matashi
Jul 18, 2020