We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

关于Littafin Hisnul Muslim

Littafin Hisnul穆斯林,Addi'o'i da suka dace da Sunnar阿纳比。

FALALAR ZIKIRI阿拉Madaukakin Sarki ya ce:

 Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni。 ku ambace ni zan ambace ku,ku gode mini kada ku butulce mini“ [Bakara,aya ta 152]。

 Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran。 Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa”(Ahzab aya ta ta ta 41)。

 Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu

 Lahum magfiratan Wa'ajran Aziyman。

 Da masu ambaton安拉da yawa maza,da masu ambatonsa mata,Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma。[[Ahzab,35岁]

Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri矿物kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna。 “ Kuma ka ambaci Ubangijinka a cikin zuciyarka,kana mai kankan da kai da tsoro,ba da daukaka murya ba(saka-taki)tsakanin asirtawa,da bayyanawa,da safe da marece,kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu”。

[A'araf,aya 205]。 Kuma Manzon Allah,tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi,ya ce; “ Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa,kamar misalin rayayye da matacce ne”。

 (杜巴·萨希胡尔·布哈里(Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari,11/208岁。 (1/539)。)

Kuma ya ce:“ Shin ba na ba ku labarin mafi alherin ayyukanku ba,kuma mafi tsarkinsu a wajen Srkin da yake mallakar ku,kuma mafi daukakarsu ga darajojinku,kuma mafi alheri gare ku daga ciyar da zinariya da azuriya ku hadu da bokan gabanku ku rika dukan wuyayinsu,suna dukan wuyayinku?Suka ce ka ba mu labari。Ya ce:Ambaton Allah Madaukaki”。

(Tirmizi(5/459),da Ibn Majah(2/1245)。Duba Sahih Ibn Majah(2/316)。Da Sahihul Tirmizi(3/139)。)

最新版本1.2更新日志

Last updated on 2020年07月18日

Hisnul muslim
Addu'o'i
Littatafan muslinci

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Littafin Hisnul Muslim 更新 1.2

上传者

Dee Henrique

系统要求

Android 4.1+

更多

Littafin Hisnul Muslim 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。