We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

关于Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Masoya Guda 100,Kalaman Soyayya masu dadinji

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, so irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

Mace tana son namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.

6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa.

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita

9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.

10. Mace tana son namiji mai wayo kuma mai haƙuri.

11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.

最新版本9.8更新日志

Last updated on 2022年09月07日

Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Sakonnin Soyayya 100 更新 9.8

上传者

Zsolnai Zsombor

系统要求

Android 4.4+

更多

Sakonnin Soyayya 100 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。