We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Over Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, dus irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

Mace tana zoon namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Foelie tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Mace tana zoon namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.

6. Mace tana zoon namijin da ya yarda da kansa.

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika foelie. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita

9. Tana zoon namijin da ke zoon ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka are watsar da ita zai yi.

10. Mace tana zoon namiji mai wayo kuma mai haƙuri.

11. Tana zoon namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 9.8

Last updated on Sep 7, 2022

Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Sakonnin Soyayya 100 9.8

Geüpload door

Zsolnai Zsombor

Android vereist

Android 4.4+

Meer Info

Sakonnin Soyayya 100 Screenshots

Talen
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.