Sakonnin Soyayya 100


1.2.0 par Abdu Matashi
Aug 30, 2024 Anciennes versions

À propos de Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina fils ki, donc irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

Mace tana fils namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Masse tana fils namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.

6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa.

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. Masse tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika masse. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita

9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.

10. Mace tana fils namiji mai wayo kuma mai haƙuri.

11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.2.0

Last updated on Sep 6, 2024
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.2.0

Telechargé par

Štěpán Bilík

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Sakonnin Soyayya 100

Obtenir plus de Abdu Matashi

Découvrir