Sakonnin Soyayya 100


1.2.0 by Abdu Matashi
Aug 30, 2024 이전 버전

Sakonnin Soyayya 100 정보

Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya 마스 다딘지

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina Son ki, so irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

메이스 타나 손 나미지 마이 타우사이 바 마이 카우신 주치야 바 다 사우린 듀카. Tana Son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana Son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.

6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa.

7. Ba ta Son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. 메이스 tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace. 바 완다 인 야 도소 기다 자 타 딩가 파르가바 바 바 자 타 사케 왈왈라 바 사이야 피타

9. Tana Son namijin da ke Son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abububuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.

10. 메이스 타나 손 나미지 마이 와요 쿠마 마이 하우리.

11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. 완다 코 라이 타 ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.

최신 버전 1.2.0의 새로운 기능

Last updated on Sep 6, 2024
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

추가 앱 정보

최신 버전

1.2.0

업로드한 사람

Štěpán Bilík

필요한 Android 버전

Android 4.4+

Available on

신고

부적절한 것으로 표시함

더 보기

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

다운로드

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

다운로드

Sakonnin Soyayya 100 대안

Abdu Matashi에서 더 많은 것을 얻기

발견하다