Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin


2.1 bởi engrshams
Feb 23, 2020 Phiên bản cũ

Về Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan ứng dụng yana dauke da Mp3 na leccoci Akan Sirrin Zaman Aure Sheikh daurawa

Các ứng dụng không cần kết nối internet để làm việc (nó là ngoại tuyến) và chất lượng âm thanh rất cao. Chỉ cần tải về và bắt đầu nghe ngay cả khi offline.

-------

Wannan ứng dụng yana dauke da wasu zababun lekcoci masu lấy "Sirrin Zaman Aure" daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa, wanda Yake fadakarwa da kuma bada shawarori Akan yadda Miji da Mata zasu zauna cikin aurensu lafiya, bóng muka ga ya Dace ứng dụng muyi wanda mutane zasu su saurara một saukake.

Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi kokari wajen Yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa Domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu Ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan Bayani Akan Sirrin Zaman Aur, bài giảng akwai na Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka một cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin Aure bởi Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma một Iya samun wasu karatuttukan na wasu malam IRIN su sheikh Jafar Mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali ISAH fantami, Shiekh Kabir Gombe.

Za kuma một Iya samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah Idan har Kaji dadin Wannan ứng dụng một taimaka một chia sẻ yi ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran phương tiện truyền thông xã hội Domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi tải su amfana.

Kada Kuma một đánh giá Ayi manta na wannnan ứng dụng lăm sao.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN Sheikh AMINU DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Muhammad Ibrahim mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, một Fagge unguwar, Kusa da tsohuwar tashar Kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi một zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Một haife ni một ga ranar 1 Wata Janairu shekara ta năm 1969, một cikin Garin Kano, một lamba gida mai 32 unguwar kofar Mazugal, một karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan Karami, kuma na haddace shi một lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, một wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani một wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani một wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani một wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa một wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith một wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir một wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga một wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu một wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu một wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh một wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi một wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga một wajensa. Wannan malami, một wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai Daban Daban một Duniya.

Bayan Wannan ứng dụng mai Suna Sirrin Zaman Aure, za Iya samun wasu karatuttukan da sauran ứng dụng namu na wasu daga cikin malamai Manya-Manya, Idan aka yi Searchin (rrnapps) một cửa hàng chơi.

Có gì mới trong phiên bản mới nhất 2.1

Last updated on Apr 16, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

2.1

Được tải lên bởi

Raquel Elizardo

Yêu cầu Android

Android 4.1+

Báo cáo

Gắn cờ là không phù hợp

Hiển thị nhiều hơn

Use APKPure App

Get Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin old version APK for Android

Tải về

Use APKPure App

Get Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin old version APK for Android

Tải về

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Thay thế

Xem thêm từ engrshams

Phát hiện