Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin


2.1 door engrshams
Feb 23, 2020 Oude versies

Over Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan app yana DAUKE da Mp3 na leccoci Akan Sirrin Zaman Aure Sheikh daurawa

De app vereist geen internetverbinding om te werken (het is Offline) en de geluidskwaliteit is zeer hoog. Gewoon downloaden en te luisteren, zelfs als offline.

-------

Wannan app yana DAUKE da Wasu zababun lekcoci masu genomen "Sirrin Zaman Aure" daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa, wanda yake fadakarwa da Kuma bada shawarori Akan yadda Miji da Mata ZaSu zauna cikin aurensu lafiya, glans muka ga ya DACE Muyi toepassing Wanda mutane zasu su saurara een saukake.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu IKON ji da Kuma amfani daga ABIN da muka saurara.

Bayan bayani Akan Sirrin Zaman Aur, akwai lezingen na Sheikh ibrahim aminu daurawa da Kuma karatuttuka een cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin aure door Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za Kuma een iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sjeik albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.

Za Kuma een iya Samun Karatun Al-koran na wasu daga cikin Manyan makaranta Koran.

Don Allah idan har kaji dadin Wannan applicatie een taimaka een yi sharing ta facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma Suyi downloaden su amfana.

Kada Kuma een manta ayi waardering na wannnan toepassing vijf sterren.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, een unguwar Fagge, Kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da Ilimi een zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Een haife ni een Ranar 1 bis wata Janairu shekara ta 1969 een cikin garin Kano, een gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal een karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi een lokacin ina da shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci GABA DA Neman Ilimi, domin fadada karatun addini een wajen wadansu Manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na Ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, Wanda na yi gyaran Tilawa een wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, Wanda na yi lugga da fiqihu da hadith een wajensa.

7. Sheikh Al-Mustafa Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsier een wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, Wanda na yi hadith da lugga een wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, Wanda na yi lugga da fiqihu een wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu een wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, Wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh een wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun Ilimi een wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, Wanda na yi fiqihu da lugga een wajensa. Wannan malami, een wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban een Duniya.

Bayan Wannan app mai suna Sirrin Zaman Aure, za iya Samun Wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, Idan aka yi searchin (rrnapps) een toneelstuk op te slaan.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 2.1

Last updated on Apr 16, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

2.1

Geüpload door

Raquel Elizardo

Android vereist

Android 4.1+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin old version APK for Android

Downloaden

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Alternatief

Krijg meer van engrshams

Ontdekken