Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin


2.1 przez engrshams
Feb 23, 2020 Stare wersje

O Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan aplikacja yana dauke da Mp3 na leccoci AKAN Sirrin Zaman Aure Sheikh daurawa

Aplikacja nie wymaga połączenia z Internetem do pracy (jest w trybie offline), a jakość dźwięku jest bardzo wysoka. Wystarczy pobrać i zacząć słuchać nawet w trybie offline.

-------

Wannan aplikacja yana dauke da wasu zababun lekcoci masu wzięte "Sirrin Zaman Aure" daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa Wanda Yake fadakarwa da kuma bada shawarori AKAN bla Miji da Mata zasu zauna cikin aurensu lafiya, połysk Muka ga ya DACE muyi aplikacja Wanda mutane zasu su saurara się saukake.

Allah ya Sakawa szejk ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da kuma amfani daga Abin da Muka saurara.

Bayan Bayani AKAN Sirrin Zaman Aur, akwai wykłady nd szejk ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun Malam szejk ibrahim aminu daurawa mp3 AKAN illar harshe, matsalolin aure przez szejk ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma Iya samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su szejk jafar mahmud Adam, szejk Albani zariya, szejk ali isah fantami, Shiekh Kabir Gombe.

Za kuma Iya samun Karatun Al-Koran na wasu daga cikin manyan Makaranta koran.

Don Allah Idan har kaji dadin Wannan aplikacją z taimaka dzielenie yi TA facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su MA Suyi pobierany amfana su.

Kada Kuma wpływały manty rating Ayi na wannnan aplikacja pięciogwiazdkowym.

Kadan daga cikin tarihin Szejk Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake Kira szejk Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Niemen Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, A unguwar Fagge, Kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi zauren gidansa,

Bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Haife ni w ranar 1 ga Wata Janairu shekara TA 1969 roku cikin garin Kano, A Lamba Gida mai 32 unguwar kofar Mazugal, A karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma kadź ina dan karami, kuma na haddace Shi lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Kobieta firamare da sakandare Da na yi, na kuma CI da GABA Niemen ilimi, domin fadada karatun addini, A wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani Zalla, wasu na ilimi da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Andé makarantar Arzai Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai Wanda na yi gyaran Tilawa w wajensa.

6. szejka Auwal ISA Yan Tandu Wanda na yi lugga da fiqihu da hadisy o wajensa.

7. szejk Al Mustafa Bazazzage layin tagwayen Gida Wanda na yi lugga da fiqihu da Tafsir w wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin „Yan Awaki Wanda na yi Hadisach da lugga w wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi Wanda na yi lugga da fiqihu wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu w wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara Wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh w wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi się wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi Wanda na yi fiqihu da lugga w wajensa. Wannan malami, A wajensa na sauke Alfiyya din Malik da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul dżahilijja. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai Daban Daban Duniya.

Bayan Wannan aplikacja mai suna Sirrin Zaman Aure, za Iya samun wasu karatuttukan da sauran aplikacje Namu na wasu daga cikin manya-Mania malamai Idan aka yi searchin (rrnapps) w Sklepie Play.

Co nowego w najnowszej wersji 2.1

Last updated on Apr 16, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

2.1

Przesłane przez

Raquel Elizardo

Wymaga Androida

Android 4.1+

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin old version APK for Android

Pobierz

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Alternatywa

Zdobądź wiecej z engrshams

Odkryć