Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya

Mengenai Maganin karfin Maza 100

Maganin Karfin Maza Guda 100, Domin Gyaran Aure da ma'aurata

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamualikum

Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadang daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar hak.:

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita .

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi gadonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyaya iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Danya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wannan ruwan sai a kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

Masoro.

Kannufari.

Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insha Allahu wannan Matsala ta kau da yaddar Allah.

BUGU DA KARI:

Zaka iya samun man kanumfari ko Na’a Na’a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na’a Na’a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitsari zai fita, mintuna kadang kafin saduwa da iyalinka.

Apa yang baru dalam versi terkini 9.8

Last updated on Nov 20, 2022

YADDA ZAA HADA MAGANIN
Danyar Cita Mai Yatsu
Masoro
Kannufari
Kubewa Danya
Ruwa Kofi Daya

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Maganin karfin Maza 100 Kemas kini 9.8

Dimuat naik oleh

Caleb Hoi

Memerlukan Android

Android 4.4+

Tunjukkan Lagi

Maganin karfin Maza 100 Tangkapan skrin

Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.