Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya

Mengenai Kalaman Soyayya - Masu dadi

Zuciyata buɗe ambil tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Jadi gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya

* soyayya zalah

* soyayya da farin ciki

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

* soyayyar zamani

* littafan soyayya

* masoya

* littafin soyayya

* ilimin soyayya

* rayuwar aure da zaman aure

* rayuwar aure

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* soyayya zalah

* sakonnin soyayya

4.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamayebokci ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! Dalam kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* soyayya

* kundin kalaman soyayya

* kundin masoya

* soyayya da kaunar juna

* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Apa yang baru dalam versi terkini 19.8

Last updated on Dec 8, 2023

*Sirrin Soyayya
*Koyi Yadda ake Tsara budurwa
*Kalaman Soyyaya Masu dadi

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Kalaman Soyayya - Masu dadi Kemas kini 19.8

Dimuat naik oleh

Kaique Edimilson

Memerlukan Android

Android 4.4+

Available on

Dapatkan Kalaman Soyayya - Masu dadi melalui Google Play

Tunjukkan Lagi

Kalaman Soyayya - Masu dadi Tangkapan skrin

Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.