We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sobre este Kalaman Soyayya - Masu dadi

Zuciyata buɗe pegue um tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Então gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

*koyi soyayya

*soyayya zallah

*soyayya da farin ciki

*soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

*soyayyar zamani

* littafan soyayya

* masoya

* littafin soyayya

*ilimin soyayya

*rayuwar aure da zaman aure

*Rayuwar aure

*ilimin aure da sojayya

* makauniyar soyayya

*soyayya zallah

* sakonnin soyayya

4.

Nakan raba ousa ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan em mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! Em kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

*soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

*soyayya

* Kundin Kalaman Soyayya

* Kundin Masoya

*soyayya da kaunar juna

*rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wantn manhaja, kada ku manta da yin rate na wantn app também.

Novidades da Última Versão 19.8

Last updated on Dec 8, 2023

*Sirrin Soyayya
*Koyi Yadda ake Tsara budurwa
*Kalaman Soyyaya Masu dadi

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Kalaman Soyayya - Masu dadi Atualização 19.8

Enviado por

Kaique Edimilson

Requer Android

Android 4.4+

Available on

Obter Kalaman Soyayya - Masu dadi no Google Play

Mostrar mais

Kalaman Soyayya - Masu dadi Capturas de tela

Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.