We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sobre este Maganin karfin Maza 100

Maganin Karfin Maza Guda 100, Domin Gyaran Aure da ma'aurata

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamualikum

Ita wantn cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wantn cuta shine kamar hak.:

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita.

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi gadonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Danya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wantn ruwan sai a kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

Masoro.

Kannufari.

Sai a samu wantn cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawowan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insha Allahu wannan Matsala ta kau da yaddar Allah.

BUGU DA KARI:

Zaka iya samun man kanumfari ko Na'a Na'a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na'a Na'a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitsari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

Novidades da Última Versão 9.8

Last updated on Nov 20, 2022

YADDA ZAA HADA MAGANIN
Danyar Cita Mai Yatsu
Masoro
Kannufari
Kubewa Danya
Ruwa Kofi Daya

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Maganin karfin Maza 100 Atualização 9.8

Enviado por

Caleb Hoi

Requer Android

Android 4.4+

Mostrar mais

Maganin karfin Maza 100 Capturas de tela

Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.