Rihla Conackriyya


1 bởi Usmaniyya
Sep 28, 2016

Về Rihla Conackriyya

Rihla Conackriyya Trong Shaykh Ibrahim Niass - tiếng Ả Rập và Hausa dịch

GABATARWA !!!

   Conakriyya! Tỏa sáng Sunan da aka fi Sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda yawan fadin Sunan Conakry da akayi một cikinta, Shaikhu (RA) ya thức yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi một cikin tafiyar da Yayi ta tsawon kwanaki sittin wadda một cikinsu ya Shiga wadansu garuruwa da Suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.

   Shaikhu (R.A) ya zuba ilimai masu Yawa một cikinta kamar yadda ya Fadi wasu ni'imomin da Allah Ta'ala Yayi masa.

   Sáu da Yawa masoya Suna rera Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake con trai trong Bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta zuwa harshen Hausa saboda dangina hausawa masoya suyi amfani da ita.

   Abubuwan lura !:

1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba muce dukkan garuruwan da ya ambata một cikin Wannan kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda Wata hikima wadda bamu Santa ba. Kamar:

                                  "دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"

Một maimakon:

"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".

Đà sauransu.

2- Kalmomin da Suke cikin Alama kamar haka "", Karin Bayani ne Domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.

3 Shaikhu (R.A) Yayi Wannan tafiya daga Daren karhe na Watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan hijira, zuwa Daren karshe na Watan Rajab na shekarar 1367.

    Shaikhu (RA) ya zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko một Watan Rajab một shekara cikin ta 1364 BH, Domin cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi bayero (RA) một Madina, một shekara cikin ta 1355 BH na cewa zai zo garinsa , Mutum Uku suka bishi bayan tafiyarsa, sune:

(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).

(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon bari trần (R.A).

(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).

   Một farko - shekara farkon ta 1366 B.H. WATO shekarar da Yayi tafiyar da Yayi Wannan kasidar một darenta na karshe, saboda haka một lokacin da Yayi wannnan kasida babu wanda ya san Kaulakha một cikin mutanen Nigeria sai wadannan mutanen Guda Uku rak.

                                                                          Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

                                                                            Sallawi

                                                                        Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.

                                                                         Daidai da: 14 - Tháng Sáu - 2013 sau Công Nguyên

                                                                               Auchi, jihar Edo.

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

1

Được tải lên bởi

Reinaldo Gouveia

Yêu cầu Android

Android 2.0+

Báo cáo

Gắn cờ là không phù hợp

Hiển thị nhiều hơn

Use APKPure App

Get Rihla Conackriyya old version APK for Android

Tải về

Use APKPure App

Get Rihla Conackriyya old version APK for Android

Tải về

Rihla Conackriyya Thay thế

Xem thêm từ Usmaniyya

Phát hiện