Rihla Conackriyya


1 przez Usmaniyya
Sep 28, 2016

O Rihla Conackriyya

Rihla Conackriyya Of Szejka Ibrahim Niass - Arabski i Hausa Translation

GABATARWA !!!

   Conakriyya! Shine Sunan da aka fi Sanín Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin Sunan Konakry da akayi się cikinta, Shaikhu (RA) ya obudzić yawaicin muhimman abubuwan da Suka Faru gareshi się cikin tafiyar da yayi TA tsawon kwanaki sittin wadda się cikinsu ya Shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Gwinea da Sirre Leone.

   Shaikhu (R.A) ya Zuba ilimai masu yawa cikinta Kamar bla ya fadi wasu ni'imomin da Bóg Ta'ala yayi masa.

   Sau da yawa masoya Suna Rera Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda Haka nake syn w Bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta zuwa harshen Hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.

   Abubuwan Lura !:

1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba muce dukkan garuruwan da ya ambata cikin Wannan kasida ba, Kamar bla ya ga dama, saboda wata hikima wadda Bamu Santa ba. Kamar:

                                  "دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"

Maimakon:

"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".

Da sauransu.

2- Kalmomin da suke cikin Alama Kamar Haka "", Karin Bayani ne domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.

3- Shaikhu (R.A) yayi Wannan tafiya Daga Daren karhe NA Watan Zulhijjah NA shekarar 1366 Bayan hijira, zuwa Daren karshe na Watan radżaba na shekarar 1367.

    Shaikhu (RA) ya zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko w Watan Rajab się shekara cikin TA 1364 BH, domin Cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi bayero (RA) A Madina, o shekara cikin TA 1355 BH na cewa zai zo garinsa , Mutum Uku suka Bishi Bayan tafiyarsa Sune:

(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).

(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon gołe Bari (R.A).

(3) Usman Mazadu Alhaji Mazan kwarai (R.A).

   Farko - farkon shekara TA 1366 B.H. Wato shekarar da yayi tafiyar da yayi Wannan kasidar darenta na karshe, saboda Haka lokacin da yayi wannnan kasida Babu Wanda ya san Kaulakha cikin Mutanen Nigeria sai wadannan Mutanen Guda Uku Rak.

                                                                          Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

                                                                            Sallawi

                                                                        Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.

                                                                         Daidai da: 14 - Czerwiec - 2013 A. D.

                                                                               Auchi, jihar Edo.

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

1

Przesłane przez

Reinaldo Gouveia

Wymaga Androida

Android 2.0+

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get Rihla Conackriyya old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get Rihla Conackriyya old version APK for Android

Pobierz

Rihla Conackriyya Alternatywa

Zdobądź wiecej z Usmaniyya

Odkryć