下載 APKPure App
可在安卓獲取Tatsuniya Hausa的歷史版本
Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.
Misalin Jarumi daya fito a ciki sh ne Babarbare。 Wani jarumin shi ne Matsiyaci,misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna。 Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin。
Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta。 Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu ƙarshen labarin。
Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.
Wani Misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa。
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari、sannan Aljannu、Tururuwa、da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi。
Duk da Haka、Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar。 Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban。
Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne,ba kasafai yake yaudaraba sai dai yyaudari kansa。
Ga Kadan daga cikin Manyan tsatsuniyo da suke cikinwannan manhaja。
1. 吉佐·達·布杜瓦爾·達諾
2. 馬拉姆·邁達拉
3. Daskin Dariɗi na farko。
4. 茂山蓋亞
5. 馬齊亞奇·達·誇誇塔
6. 吉佐·達·波托拉米
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8. 巴魯魯
9. 吉佐達馬奇吉
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. 塔吉澤
12. Ɗan Kutungayya na biyu
13. Ɗan Barebari da Matansa
14. Ɗan Kutungayya na farko
Last updated on 2024年08月02日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tatsuniya Hausa
10.1 by Abrahamjr
2024年08月02日