Use APKPure App
Get Tatsuniya Hausa old version APK for Android
Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma، dodo ko dodanniya، Mataimaka da kuma Mayaudara.
Misalin Jarumi Daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci، misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a arshen labarin.
منى شاورسو سابودا هالينسو واواندا سوكي ماسو ناجارتا. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a arshen labarin.
Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi، wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta، sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariutata saboda takya.
Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari، sannan Aljannu، Tururuwa، da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.
دوك دا هاكا ، Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.
Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne، ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.
Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.
1. جيزو دا بودوروار دانو
2. مالام ميدرة
3. Daskin Dariɗi na farko.
4. موسان غيا
5. ماتسياسي دا كواركواتا
6. جيزو دا بوتورامي
7. شان - سارين - غويوا
8. بالولو
9. جيزو دا ماكيجي
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. تا كيتسي
12. سان كوتونجايا نا بيو
13. شان باريباري دا ماتانسا
14. Ɗan Kutungayya na farko
Last updated on 01/08/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
محمل
Prashant Kumar
Android متطلبات النظام
Android 4.4+
الإبلاغ
Tatsuniya Hausa
10.1 by Afri-Florecer
01/08/2024