Use APKPure App
Get Hausa Fashion Styles old version APK for Android
Donwlosd Domin Samun Kala-Kala stylów mody Na Na Al'adun Hausawa Na Zamaniego
Wannan aplikacji mai suna hausa style mody, które dauke da kala-kala kaya sakawa mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi downloding na wannan aplikacji domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.
Style mody Bayan hausa idan akayi
szukanie adamsdut zakuma a iya samun aplikacja irin su
abinci hausawa (przepisy na jedzenie hausa)
magana jari ce
Iliya dan mai karfi
ruwan bagaja dai sauran su
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutan miliyan hamsin wadanda ostry Hausa połysk asalin yarensu. Tarihance kabilar Hausawa na tattare salasalar Birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Farko-farkon shekaru z 1900 roku, sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turwan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, bismula karkinka mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba przez manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane arewacin Nijeriya. Kodayake, hausawa farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Last updated on Dec 15, 2021
new version with new features
Przesłane przez
Khatebul Mohammad
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
Raport
Hausa Fashion Styles
2.3 by AdamsDUT
Dec 15, 2021