Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Hausa Fashion Styles para Android
Estilos Donwlosd Domin Samun Kala-Kala Na Moda Na Al'adun Hausawa Na Zamani
Wannnan aplicação mai suna hausa estilos de moda na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi downloding na wannan aplicação domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.
Estilos de moda de Bayan hausa idan akayi
pesquisando adamsdut zakuma um aplicativo iya samun irin su
abinci hausawa (receitas de comida hausa)
magana jari ce
iliya dan mai karfi
Ruwan Bagaja da Dai Sauran Su
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutano miliyan hamsin wadanda harshen Hausa brilhar asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufa manufofin yinkan mulkin bayan gida, a birtaniya mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba do fabricante Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Last updated on Dec 15, 2021
new version with new features
Enviado por
Khatebul Mohammad
Requer Android
Android 4.1+
Categoria
Relatório
Hausa Fashion Styles
2.3 by AdamsDUT
Dec 15, 2021