Use APKPure App
Get Hisnul Muslim - Daurawa old version APK for Android
Saurari Karatun Littafin Hisnul Muslim mentara da Sheikh Daurawa da Ahmad Sulaiman.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Aplikasi din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Haka zalika Aplikasi din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.
Idan kunji dadin wannan aplikasi din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB sebuah kedai sai kuyi search, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu.
Last updated on Mar 6, 2024
*New User Interface
*Performance Improvements
]*Added Sleep Timer
Dimuat naik oleh
Ahmed Saaed
Memerlukan Android
Android 4.4+
Category
Laporkan
Hisnul Muslim - Daurawa
2.0 by ZaidHBB
Mar 6, 2024