Use APKPure App
Get Hisnul Muslim - Daurawa old version APK for Android
Saurari Karatun Littafin Hisnul مسلم الفارغة دا الشيخ Daurawa دا أحمد سليمان.
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
تطبيق Wannan mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). تطبيق din offline ne، da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Haka zalika Application din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana، sannan ku rubuta "مراجعة" tare da "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kewa kin jin dadin ayyuk .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar، ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search، a take zaku ga kundin.
Nagode، ayi saurare lafia، Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai ، الله يا sa dace.
Last updated on 06/03/2024
*New User Interface
*Performance Improvements
]*Added Sleep Timer
محمل
Ahmed Saaed
Android متطلبات النظام
Android 4.4+
الإبلاغ
Hisnul Muslim - Daurawa
2.0 by ZaidHBB
06/03/2024