We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Tentang Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Ambil Haila

Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai, tsira da amesai Allah su tabbata ga fiyayyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya.

Muhimmanci: yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada, muhimancin bawai ya tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza, domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada, misali mai jinin al 'Ada bata sallah ko azumi ko dawafi, wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita, sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada, ta yadda idan aka saki mace sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akas ta kammala idda sannan ai maganar sabon aure, untuk idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure, shi yasa muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza.

* Jima'i Da mace mai haila

* Shin zan iya saduwa da mace saya haila

* Hukuncin saduwa da macen da mengambil haila

* Menene Jinin Haila

Menene Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da al'dance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba.

Wannan shi ake nufii da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata untuk wannan bai zama jinin al 'Adaba.

Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma untuk wannan shima bai zama jinin al'adaba.

Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar ke bai zama kuma jinin al'adaba.

Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, Allah ya sawwake.

Kada ku manta kuyi menilai na wannan app mungode ...

Apa yang baru dalam versi terbaru 6.0.0

Last updated on Aug 22, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Hukuncin Saduwa Da Mai Haila Update 6.0.0

Diunggah oleh

Ghada Khaled

Perlu Android versi

Android 4.4+

Tampilkan Selengkapnya

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila Tangkapan layar

Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.