We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sobre este Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Tome Haila

Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya.

Muhimmanci: Yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce Jinin al'ada, muhimancin bawai ya Tsaya ga mata bane kadai a'a Harda Maza, domin abubuwa da yawa na Ibada da na zamantakewa suna da alaka da Jinin al'ada, Misali mai Jinin al 'ada bata Sallah ko azumi ko dawafi, Wannan bangaran Ibada Kenan amma ta bangaren zamantakewa mai Jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma um saduwa da ita, ga sannan yadda Allah ya Sanya idda da Jinin al'ada, ta yadda Idan aka Saki maça sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akace ta Kammala idda sannan ai maganar Sabon aure, para IDAN tana al'ada bayan kowadanne watanni Shida Kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure, shi yasa muge ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bana kadai har da maza.

* Jima'i Da mace mai haila

* Shin zan iya saduwa da mace me haila

* Hukuncin saduwa da macen da levar haila

* Menene Jinin Haila

Menine Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da al'dance zata iya daukar ciki ba tara da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba.

Wannan shi ake nufii da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin 'adaba.

Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma a wannan shima bai zama jinin al'adaba.

Amma da t ce 'Ba tare da ya wua kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wu kwanaki sha-biyar para bai zama kuma jinin al'adaba.

Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah dominar jinin ciwone sai um nemi magani, Allah ya sawwake.

Kada ku manta kuyi taxa na wannan app mungode ...

Novidades da Última Versão 6.0.0

Last updated on Aug 22, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Hukuncin Saduwa Da Mai Haila Atualização 6.0.0

Enviado por

Ghada Khaled

Requer Android

Android 4.4+

Mostrar mais

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila Capturas de tela

Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.