Tsara Kalaman Soyayya


1.1.0 par Abdu Matashi
Nov 26, 2024 Anciennes versions

À propos de Tsara Kalaman Soyayya

Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya

Alamomin da suke nuna cewa mace tana fils namiji

Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.

Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.

Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.

Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.

Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.

Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.

Zamu koyi abubuwa kamar haka un cikin wannan littafin

*Tsara Kalaman Soyayya

*Tsantsar Soyayya

* Mu donc juna

*Muyi Soyayya

*Mu koyi Soyayya

Quoi de neuf dans la dernière version 1.1.0

Last updated on Nov 18, 2024
Tsara kalaman Soyayya
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.1.0

Telechargé par

ดิวออน เดอะร็อค

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Tsara Kalaman Soyayya old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Tsara Kalaman Soyayya old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Tsara Kalaman Soyayya

Obtenir plus de Abdu Matashi

Découvrir