Tsara Kalaman Soyayya


1.1.0 بواسطة Abdu Matashi
26/11/2024 الإصدارات القديمة

Tsara Kalaman Soyayyaحول

Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki، Yadda ake Soyayya

Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji

Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana، misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.

Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.

Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.

Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da تأخذ tare da kai.

Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.

Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.

Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin wannan littafin

* تسارا كالامان صويا

* Tsantsar Soyayya

* مو سو جون

* مويي صويا

* Mu koyi Soyayya

تحديث لأحدث إصدار 1.1.0

Last updated on 18/11/2024
Tsara kalaman Soyayya
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya

معلومات أكثر ل تطبيق

احدث اصدار

1.1.0

محمل

ดิวออน เดอะร็อค

Android متطلبات النظام

Android 4.4+

Available on

الإبلاغ

تحديد كغير مناسب

عرض المزيد

Use APKPure App

Get Tsara Kalaman Soyayya old version APK for Android

تحميل

Use APKPure App

Get Tsara Kalaman Soyayya old version APK for Android

تحميل

Tsara Kalaman Soyayya البديل

احصل على المزيد Abdu Matashi

الاكتشاف