下载 APKPure App
可在安卓获取Suratul Nisa'i by guruntum的历史版本
Suratul Nisa'i由谢赫艾哈迈德沙·蒂赫贾尼Yusif guruntum MP3
Assalama alaikum ya yan uwa musulmai....wannan application mai suna suratul nisai by sheik ahmad tijjani yusif yana dauke da tafsir na suratul Nisai da yaren hausa wadda sheik ahmad tijjani yusif guruntum yayi...
wannan application kyauta ne domin baya bukatar internet connection idan zakaji...kawai abinda zakayi downloading zakayi sai kayi listening
bayan haka wannan bashine kadai appliction din da yake dauke da suratul nisai ba...mun rabashi kashi biyu ne domin masu amfani dashi kar yayimusu nauyi a wayansu saboda haka akwai part 2...wannan part 1 ne....dafatan ALLAH yasakawa malam da alkhairi. mu kuma abinda zamuji Allah yabamu damar amfani dashi .....ameen
Akoda yaushe zaku iya dauko karatun sheik ahmad tijjani yusif guruntum idan ka/ki shiga google store ki/ka rubuta "DOCTORKIYAWA"...Nagode
Last updated on 2017年07月29日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Suratul Nisa'i by guruntum
1.0 by doctor kiyawa
2017年07月29日