We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

关于Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

Alamomin Tashin Alkiyama由酋长Fantami

Assalama alikum.....wannan application mai suna "Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami" yana dauke da jawabi akan alamomi na tashin alkiyama wadda sheik aliyu fantami yayi....bayan haka wannan application kyauta ne wato baya bukatar internet connection kawai downloading mutum zaiyi sannan ya saurara a duk lokacin da mutum yake so yaji.

Dadi da kari wannan application bawai iya lecture akan tashin alkiyama yake dauke dashi ba harma da wasu lecture masu muhimmanci kamar su:

1.zuwan dujjal duniya

2.ya juju wa ma juju

3.kaddamar da duniya akan lahira

4.mukaranta al qurani......da dai sauransu

sannan muna sanar da yan uwa musulmai cewa aduk lokacin da suke son kowanna irin application na addinin mususlunci to su shiga google play store su rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mungode ayi sauraro lafiya

最新版本1.0更新日志

Last updated on 2017年07月29日

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami 更新 1.0

上传者

ضحكة الم

系统要求

Android 4.0+

更多

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。