Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Laffuzan Soyayya - Love Messge para Android
Laffuzzan Soyayya, Masu Dadi ji da Saurare ga Masoya
Zan kular miki da kaina zan samar miki da
sabon shauƙin so da sabon darasi da kuma
sabuwar sha'awa domin mu kasance cikin jin
daɗi da nishaɗi.
Na yi alƙawari zan samar da sabon labarin da
za mu ba wa juna, ina fatan ya kasance mafi
kyau da ki ka taɓa samu idan ki ka shiga.
Soyayyarmu za ta ci-gaba da girma tsawon
shekaru.
KAI NE WANDA NAKE KAUNA
Shin wai haka ne cewa, SOYAYYA na daga
cikin abubuwan da ba a iya gwanancewa a kan
sim?
* koyi soyayya
*soyayya zallah
*soyayya da farin ciki
*soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
*kalaman soyayya
*soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
*soyayya zallah
*sakonnin soyayya
Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.
Oi Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Muito
Kalaman bada hakuri a soyayya
Rede Yan mata kiyi hakuri ba, ki kwanta kawai saida seguro Love U! Nome kenan?
Inaga nove yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? para o nome daakayi?
*soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soja
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
*soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Last updated on May 14, 2023
Laffuzzan Soyayya Masu Dadinji da Saurare Ga masoya...
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya
Enviado por
Haziq Danish
Requer Android
Android 4.4+
Categoria
Relatório
Laffuzan Soyayya - Love Messge
19.8 by Abdu Matashi
May 14, 2023