Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Shirin Jima'i Guda 100 para Android
Sirrin Jima'i 100, domin Gyaran Aure ga Ma'aurata
Ka ga ka na shigar ta, kafin ka biya bukatarka, ta gama jin dadinta. Za ka ji ta sharkaf
komai ya yi daidai. Shawara ta biyu; ka kasance mai neman maganin karin karfin mazakuta da darin kuzari yadda matar taka za ta ji ka gagau.
Uwar gida idan mijinki ya na fama da rashin karfin mazakuta ko ba ya biya miki bukatarki a shimfida sai ki yi ma sa wannan hadin, ki samu:
– Bakin gagai
– Jan gagai
– Namijin goro
– Tsintsiyar maza
– Tatarida
– ’Ya’yan Dabino
– Citta mai yatsu
– Masoro
– Barkono
A hade, a dake su a tankade lukwui a dinga zuba ma sa a farfesu ko gasashshen nama ya na ci ko ki tafasa ma sa ki sa zuma ya dinga sha kamar shayi.
Last updated on Sep 27, 2023
Ga hadin abubuwan
*Bakin gagai
*Jan gagai
*Namijin goro
*Tsintsiyar maza
*Tatarida
*yayan Dabino
*Citta mai yatsu
*Masoro
*Barkono
Enviado por
Zaw Myo Min
Requer Android
Android 4.4+
Categoria
Relatório
Shirin Jima'i Guda 100
9.8 by Abdu Matashi
Sep 27, 2023