Wa'azin Kasa da Kasa A Birnin Jama'are Dake Jihar Bauchi
Wa'azin Kasa da aka Shiryawa a garin Jama'are Wanda ya samu halartar manya manyan Malaman izalah Karkashin Jagorancin Shuganta Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir.
Ga kadan Daga Cikin jerin maluman da suka samu halarta;
1. Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir
2. Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum
3. Sheikh Sa'idu Hassan Jingir
4. Sheikh Salihu Sulainan Ningi
5. Sheikh Abdulnaseer Abdulmuhuwi
6. Sheikh Abubakar Salihu Zariya
7. Sheik Abubakar Usman Mabera
Da sauransu...
Ayi Sauraro lafiya...