LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA


10.0
1.0 by ABUBAKAR SADIK SALIHU
Aug 7, 2016

کے بارے میں LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

Wannan fassarar littafin Hisnul Muslim ne cikin harshen Hausa.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

معلومات ایپ اضافی

تازہ ترین ورژن

1.0

اپ لوڈ کردہ

Mian Afaq Anjum

Android درکار ہے

Android 2.2+

رپورٹ کریں

فلیگ غیر موزوں ہے

مزید دکھائیں

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA متبادل

ABUBAKAR SADIK SALIHU سے مزید حاصل کریں

دریافت