Wannan App dan karatun Kundin Tarihi da Sheikh Malan Aminu Daurawa
Wannan App ne da yake dauke da karatun Kundin Tarihi da
Sheikh Malan Aminu Daurawa yayi.
Ka/Ki yi download dinshi domin saurara wannan shine kashi na farko...
kashi na farko yana dauke da:
GABATARWA
RABE RABEN MALAMAN TARIHI
HALITTA TA FARKO
ANNABI IBRAHIM
Baka bukatar DATA domin sauraro da zaran kayi download ka gama komai..
Ayi Sauraro lafiya.
Domin karin bayani ko shawara sai ka tuntubeni ta email dina.
Allah yasa mu amfana Ameen.