ILLOLIN CIN BASHI BY GURUNTUM


1.0 by doctor kiyawa
Jun 19, 2017

کے بارے میں ILLOLIN CIN BASHI BY GURUNTUM

ILLOLIN CIN BASHI BY GURUNTUM

Assalama alaikum warahatullah...

wannan application sadaukarwace ga dukkanin yan uwa musulmai...bayan haka wannan application b aya bukatar mutum ya kunna data nashi kawai download zakayi ka saurara

sannan dukkanin wanda yakeson sauran application nawa kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zaka ga dukkanin application danayi domin an fanar yan uwa musulmai...dafatan Allah yasakawa malam da alkairi....thank you and please do not forget and share it with your family and friend

Acikin wannan application akwai lecture da malam yayi kamar haka

1.illolin cin bashi

2.imani shine hanyar tsira

3.in bakaji bari ba to zakaji ho ho

4.kyautata guzurunka

da dai sauransu

dafatan zaayi saurare lafiya.....

معلومات ایپ اضافی

تازہ ترین ورژن

1.0

اپ لوڈ کردہ

Dev Manwar

Android درکار ہے

Android 2.3.4+

رپورٹ کریں

فلیگ غیر موزوں ہے

مزید دکھائیں

ILLOLIN CIN BASHI BY GURUNTUM متبادل

doctor kiyawa سے مزید حاصل کریں

دریافت