下載 APKPure App
可在安卓獲取Wakokin Sunnah的歷史版本
Zababbun wakokin聖訓達infiraji
Assalamu Alaykum
Wannan App yana dauke ne da zababbun dad'ad'an Wakokin Sunnah masu wa'azantarwa da yabo cikin harshen hausa, wanda shahararrun mawakan sunnah suka rera.
Wannan App din baya bukatar internet domin sauraren wakokin a kowane lokaci.
Ayi sauraro lafiya.