下載 APKPure App
可在安卓獲取Wakokin Infiraji Mp3的歷史版本
Saurari Wakokin Infiraji吶阿利尤Namangi。
Wannan Application din ya kunshi wakokin infiraji na Aliyu Namangi wanda Fauziyya Sarki Abubakar ta rera.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku daure ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.