Sihiri & Tsafi Da Maganinsu


5.1.2 by motiveapps
2020年03月23日 歷史版本

關於Sihiri & Tsafi Da Maganinsu

Sihiri&Tsafi大Maganinsu

Rabe-Raben Sihiri & Tsafi Da Maganinsu

Wannan App yana dauke da:

MA'ANAR SIHIRI

DALILAN DA YASA AKEYIN SIHIRI

RABE-RABEN SIHIRI

1-SIHIRUL MAHABBA

2-SIHIRUL TAFREEQ(RABA MUTANE)

3-SIHIRUL KHUMUL(NUTSUWA MAI TSANANI)

4-SIHRUL NAZIIF(ZUBAR JINI DA RIKICEWAR JINI GA MATA)

5-SIHIRUL UQUUB(HANA HAIHUWA)

6-SIHIRUL TA'ADILUZ-ZAWAJ(HANA AURE)

7-SIHIRUL HAWATIF(KIRAN SUNAN MUTUM)

8-SIHIRUL MARAD(SHANYEWAR GABA)

9-SIHIRUL RABD(HANA SADUWAR AURE)

DA SAURAN SIHIRI DA YADDA AKE WAR WARE SU CIKIN SAUKI BATARE DA KA/KIN/KUN JE GIDAN BOKA DAN ISKA BA.

MANUFA":-

Manufarmu shine yada ilmi ga Al'umma su fahimci wadannan abubuwa da hanyoyin da ake karya su domin gujewa shirka da fushin Allah SWT.

GASKIYA YANA DA KYAU MU FAHIMCI WANNAN APP SOSAI SABODA GABA.

MUZAKU IYA TUN-TUBAR MU TA motiveapps2050@gmail.com

ko kuma ku duba cikin app akwai "CONTACT ME SECTION " DON Neman Qarin Bayani

更多應用信息

最新版本

5.1.2

上傳者

Ciro Zagari

系統要求

Android 4.1+

舉報

舉報不當內容

更多

下載 APKPure App

可在安卓獲取Sihiri & Tsafi Da Maganinsu的歷史版本

下載

下載 APKPure App

可在安卓獲取Sihiri & Tsafi Da Maganinsu的歷史版本

下載

Sihiri & Tsafi Da Maganinsu相關應用

motiveapps 開發者的更多應用

最新發現