下載 APKPure App
可在安卓獲取Salihu Jankidi Mp3的歷史版本
Saurari Dadadan wakokin Alh Salihu Jankidi
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Salihu Jankidi. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan wakokin. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Abubakar Dan Shehu
>madu Bello Irin Shehu
>Amadu Sardauna
>Sarki Sunusi
>Sarki
>Da Sauransu
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 2017年12月12日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Salihu Jankidi Mp3
1.0 by ZaidHBB
2017年12月12日