下載 APKPure App
可在安卓獲取Kabiru Gombe-Waye mai sallah的歷史版本
Kabiru貢貝-Waye麥薩拉赫離線的MP3
Assalama alaikum.....wannan application mai suna "Hadarin Zina by Gadon Kaya" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi.
Sheik Kabiru Gombe malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin Gombe ne
malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.
dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode
下載 APKPure App
可在安卓獲取Kabiru Gombe-Waye mai sallah的歷史版本
下載 APKPure App
可在安卓獲取Kabiru Gombe-Waye mai sallah的歷史版本