下載 APKPure App
可在安卓獲取FALALAR SAHABBAI -Sayyidina Umar R.A的歷史版本
Karatun Falalar Sahabbai daga Malam Isah Aliyu Fantami mp3
Wannan Manhajja ta FALALAR SAHABBAI Kashi na biyu na dauke da karatun Malam Isah Aliyu fantami mp3 akan falalar sahabban manzon Allah S.A.W wanda ya qunshi falalar sayyidina Umar Radhiyallahu anhu. Sayyidna Umar Babban sahabbin manzan Allah ne. nan gaba kadan zaku dauko falalar sahabban manzaon Allah kashi na uku.
Dauko wannan manhajja domin ka qaru ka saurari kissar falalan sahabban manzan Allah. a baya mun yi wata manhajja mai suna Sheikh. Isah Ali Fantami waccan manhajja ta qunshi fallan sahabbin manzon Allah S.A.W na sayyidina Abubakar Radhiyallahu anhu
Last updated on 2020年08月29日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
FALALAR SAHABBAI -Sayyidina Umar R.A
1.0 by SSBASIRKA
2020年08月29日