下載 APKPure App
可在安卓獲取Alan Waka的歷史版本
Saurari Dadadan wakokin阿米努拉丹阿布巴卡爾WATO艾倫·瓦卡。
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Aminuddeen Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waka. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
*Shahara
*Rukuni
*Daurin Gwarmai
*Hangen Dala
*Jamia
*Kano
*Rayuwa
*Ta'aziyya Ado Bayero
*So
*Hasbunallahu
*Bukukuwa
*Angara
*Dan Borno
*Farfesa Dandatti
*Farfesa Gusau
*Wanzami
*Zamani
*Ummi Na
*Kufai
*Baba Ina Zaka Ne
*Sarakunan Fulani
*Burutai
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 2017年12月15日
Enjoy the first release.
Alan Waka
1.0 by ZaidHBB
2017年12月15日