Sheikh Jafar - Siffatus Salatu


2.9 tarafından engrshams
Jan 27, 2021 Eski versiyonlar

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu hakkında

Wannan app yana dauke Siffatus Salatin Nabiyyi Çevrimdışı naik Jafar Na Biyu

Assalamu Aleyküm

Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Çevrimdışı na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Part 2, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Domin samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) free

Don Allah idan har kaji dadin wannan uygulama a taimaka a yi paylaşım ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran sosyal medya domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma bir manta ayi derecelendirme na wannnan uygulaması beş yıldız.

* Tarihin Şeyh Cafer Mahmud Adam

Bir haifi marigayi Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, bir şekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Şeyh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Şeyh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Mısır Kültür Merkezi), sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Yetişkin Akşam Sınıfları, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Şeyh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), Jami’ar Usman Dan Fodiyo da Take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, Şeyh Abdul-Aziz Ali el-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma

Şeyh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiaat, Siyiratun Nabawiy, Ahizkaam. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar

(Şeyh Cafer İslami Belgeler Merkezi). Marigayi Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, bir daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga konuna cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

En son sürümde yeni olan 2.9

Last updated on Mar 9, 2021
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Ek UYGULAMA Bilgileri

En Son Sürüm

2.9

Yükleyen

Geovane Almeida

Gereken Android sürümü

Android 4.1+

Bildir

Uygunsuz olarak işaretle

Daha Fazla Göster

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar - Siffatus Salatu old version APK for Android

İndir

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar - Siffatus Salatu old version APK for Android

İndir

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu Alternatif

engrshams geliştiricisinin diğer ürünlerini edinin

Keşfetmek