Use APKPure App
Get Makauniyar Soyayya old version APK for Android
Yadda saka tsara kalaman Soyyaya, ga Budurwarka.
Ga kadan Daga cikin abinda littafin Makauniyar Soyayya ya kunsa
Idan na kalleki sai nayi farin ciki
idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi nake ciki Sobada Karfin Soyyayrki gareni
Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina yake abar kaunata
Makauniya Soyayya
Makahon So
Madubin masoya
Muyi soyayya
Kusan Masoyanku
Last updated on Oct 6, 2022
* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
Yükleyen
Moahmd Zoher Alatea
Gereken Android sürümü
Android 4.4+
Kategori
Bildir
Makauniyar Soyayya
9.8 by Abdu Matashi
Oct 6, 2022