Use APKPure App
Get Tatsuniyoyin Hausa old version APK for Android
Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin กล้า
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3. Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu
sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa
Dan Allah kada ku manta kuyi app na wannan app
Mungode !!
Last updated on Sep 8, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
อัปโหลดโดย
Kako Kekhongnha
ต้องใช้ Android
Android 5.0+
Category
รายงาน
Tatsuniyoyin Hausa
7.1.0 by Afri-Florecer
Sep 8, 2024