เราใช้คุกกี้และเทคโนโลยีอื่น ๆ บนเว็บไซต์นี้ เพื่อปรับปรุงประสบการณ์การใช้งานของคุณ
การคลิกลิงก์ใด ๆ ในหน้านี้แสดงว่าคุณยินยอมในส่วนของ นโยบายความเป็นส่วนตัว และ นโยบายคุกกี้ ของเรา
ตกลง ฉันยินยอม เรียนรู้เพิ่มเติม

เกี่ยวกับ koyon waka cikin waya da compu

darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka

koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ka ke son koya, zaka iya idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau แอพ akwai masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin recording cikin wayarka ko computer taka

* แอพ muhimmacin

* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,

* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi

* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai

* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app

* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai

> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libya, niger nigeria har uwa uba nigeria.

> zamu taimakeka โปรโมท na music naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.

kuma mun sa maka อินสตาแกรม a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,

akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi in kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna chat.

akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,

in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan Email: [email protected]

มีอะไรใหม่ใน 3.12.0.11 เวอร์ชันล่าสุด

Last updated on Oct 6, 2020

chat da abubuwa da dama

กำลังโหลดการแปล...

ข้อมูล แอป เพิ่มเติม

เวอร์ชันล่าสุด

ส่งคำขออัปเดต koyon waka cikin waya da compu 3.12.0.11

อัปโหลดโดย

كمال ترابين

ต้องใช้ Android

Android 4.2+

แสดงเพิ่มเติม

koyon waka cikin waya da compu ภาพหน้าจอ

ภาษา
สมัครสมาชิก APKPure
เป็นคนแรกที่เข้าถึงการเปิดตัวข่าวและคำแนะนำเกี่ยวกับเกมและแอพ Android ที่ดีที่สุด
ไม่เป็นไรขอบคุณ
ลงชื่อ
สมัครสมาชิกสำเร็จ!
ตอนนี้คุณสมัครเป็นสมาชิก APKPure
สมัครสมาชิก APKPure
เป็นคนแรกที่เข้าถึงการเปิดตัวข่าวและคำแนะนำเกี่ยวกับเกมและแอพ Android ที่ดีที่สุด
ไม่เป็นไรขอบคุณ
ลงชื่อ
ความสำเร็จ!
ตอนนี้คุณสมัครรับจดหมายข่าวของเรา