Auren Sha'awa Ahmad Guruntum MP3 ออฟไลน์
Auren Shaawa by sheikh tijjani yusif guruntum, yana aiki ba tare da internet ba.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta auran sha'awa tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.